Sabbin masana’antu a Liuzhou
2023-10-09 09:25:51 CMG Hausa
Ana sa kaimi kan ci gaban sabbin masana’antu a fannonin sabon makamashi da kere-keren na’urorin zamani da magunguna da fasahohin sadarwa a birnin Liuzhou na lardin Guangxi dake kudancin kasar Sin. (Jamila)