logo

HAUSA

Ga yadda dakarun gwamnatin kasar Turkiye suka daidaita sansanin Dabiq na kungiyar YPG dake arewacin Sham

2023-10-09 07:48:54 CMG Hausa

Ga yadda a ran 6 ga watan Oktoban, agogon wuri, dakarun gwamnatin kasar Turkiye, suka daidaita sansanin Dabiq na kungiyar YPG, wato kungiyar nan ta ’yan ta’adda dake karkashin jagorancin PKK a idon gwamnatin Turkiye, dake arewacin kasar Sham, an kuma hallaka ’yan ta’adda 26 na kungiyar ta YPG. (Sanusi Chen)