logo

HAUSA

Abbas Tajudeen: Najeriya za ta bi shawarar “Ziri daya da hanya daya”

2023-10-08 15:00:43 CMG Hausa

Kwanan baya, kakakin majalisar wakilan Nijeriya Abbas Tajudeen ya zanta da wakiliyar babban rukunin gidan rediyo da talabijin na kasar Sin wato CMG, inda ya bayyana ra’ayinsa game da taron kolin hadin gwiwar kasashen duniya bisa shawarar “Ziri daya da hanya daya” karo na 3 da za a gudanar a watan Oktoba a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin.

Abbas Tajudeen ya ce, a matsayinta na daya daga cikin kasashen Afirka na farko da suka amince da shawarar “Ziri daya da hanya daya”, an yi nasarar aiwatar da shirye-shiryen hadin gwiwa a tsakanin kasashen Sin da Nijeriya bisa wannan shawara, don haka, yana da kwarin gwiwa kan wannan taron koli. Ya ce,

(Murya: muryar Abbas Tajudeen)