logo

HAUSA

Harkokin raya al’adu da yawon shakatawa sun farfado cikin sauri a yayin hutun bukukuwa 2

2023-10-07 20:05:13 CMG Hausa

A yayin kwanaki 8 na hutun bikin tsakiyar kaka, da bikin murnar ranar kafuwar Jamhuriyar Jama’ar Sin, mutane kimanin miliyan 826, sun yi tafiye-tafiye domin yawon shakatawa a cikin kasar Sin, kana harkokin raya al’adu da yawon shakatawa sun farfado cikin sauri, kuma hada hadar kasuwanni ma ta gudana cikin yanayin karko…….