Ga yadda likitoci da masu aikin jinya na kasar Sin suke aiki a wasu kasashen kudu maso gabashin Asiya
2023-10-02 08:00:05 CMG Hausa
Ga yadda likitoci da masu aikin jinya na jirgin ruwan aikin jinya na rundunar sojin ruwan kasar Sin mai suna “Peace Ark” suka duba marasa lafiya 41,358 a lokacin da jirgin ya kai ziyarar sada zumunta a kasashe 5, kamar su jamhuriyar Kiribati, da masarautar Tonga (The Kingdom of Tonga), da jamhuriyar Vanuatu, da tsibiran Solomon da kasar Timor ta gabas, daga ran 3 ga watan Yuli zuwa ran 17 ga watan Saumban da ya gabata. (Sanusi Chen)