Xinjiang: Sha’anin yawon shakatawa na samun saurin ci gaba a Kashgar
2023-10-02 22:49:56 CMG Hausa
Masu kallonmu, yankin Kashgar yana kudu maso yammacin jihar Xinjiang ta kasar Sin, wurin da ya shahara sabo da daddaden tarihi da al’adu. Cikin ‘yan shekarun nan, harkokin yawon shakatawa na yankin Kashgar sun bunkasa da sauri, sakamakon yadda aka kiyaye al’adun al’ummarsa na musamman.