Gasar fidda saniya mafi kyau a lardin Anhui
2023-10-02 12:09:50 CMG Hausa
Gasar fidda saniya mafi kyau ke nan da aka gudanar kwanan nan a gundumar Mengcheng dake birnin Bozhou na lardin Anhui na kasar Sin. Alkalai sun bada maki daidai bisa girma da nauyi gami da lafiyar shanu. (Murtala Zhang)