logo

HAUSA

Matan Indiya na dashen shinkafa a filin noma,

2023-10-01 16:35:15 CMG Hausa

Mata na dashen shinkafa a filin noma, bayan da aka yi ruwan sama kamar da bakin kwarya a Bhubaneswar dake gabashin Indiya. (Bilkisu Xin)