logo

HAUSA

Dogon hutu na bana a Sin zai karfafa kasuwar sayayya ta kasar

2023-09-28 17:15:24 CMG Hausa

Dogon Lokacin hutu dake hade da bikin tsakiyar yanayin kaka da na ranar kafuwar kasa na bana a nan kasar Sin yana gabatowa, harkokin yawon shakatawa na kara bunkasuwa yadda ya kamata.