logo

HAUSA

Bukukuwan ganin al'adun gargajiya na bikin Zhongqiu

2023-09-28 14:42:18 CMG Hausa

Ga bukukuwan da aka gudanar domin kananan yara a sassan kasar Sin da nufin ba su damar ganin al'adun gargajiya na bikin Zhongqiu wato bikin tsakiyar kaka ko Mid-Autumn na kasar Sin.(Zainab Zhang)