logo

HAUSA

Ainihin ma’anar gina al’umma mai makomar bai daya ga dukkanin bil Adama

2023-09-28 13:25:30 CMG Hausa

Wane irin duniya ku ke ganin ya kamata a gina? Yadda ya kamata a gina duniyarmu wani muhimmin batu ne da ke da nasaba da makomar dukkanin bil Adama. Game da wannan, kasar Sin ta ba da amsarta, wato Hada kai wajen gina al’umma mai makomar bai daya ga dukkanin bil Adama. Amma mene ne ainihin ma’anar gina al’umma mai makomar bai daya ga dukkanin bil Adama, sai a kalli wannan bidiyon don kara fahimta.(Kande Gao)