logo

HAUSA

Yadda aka kayatar da sassan birnin Beijing

2023-09-26 20:42:02 CMG

Yadda aka kayatar da sassa daban daban na birnin Beijing, babban birnin kasar Sin, don murnar bikin ranar cika shekaru 74 da kafuwar jamhuriyar jama’ar kasar Sin da ta fada a ranar 1 ga watan Oktoba mai zuwa.