logo

HAUSA

Nuruddeen Ishaq Banye: Ina fatan kara ganin mu’amalar al’adu da harsuna tsakanin Najeriya da China

2023-09-26 16:05:53 CMG Hausa

Nuruddeen Ishaq Banye, dan asalin Katsinan tarayyar Najeriya ne, wanda ya fara aikin jarida tun daga watan Afrilun bana a kamfanin sadarwa na Startimes dake Bejing, fadar mulkin kasar Sin.

Yayin zantawarsa da Murtala Zhang, Nuruddeen Ishaq ya kwatanta aikin jarida na gida da na kasar Sin, da bayyana abubuwan da suka burge shi a kasar, gami da yadda yake jin dadin mu’amala da mutanen kasar. (Murtala Zhang)