logo

HAUSA

Baje kolin na’urorin sufuri

2023-09-26 09:41:04 CMG Hausa

An shirya bikin baje kolin fasahohi da na’urorin sufuri na kasa da kasa karo na 15 a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, inda ake baje kolin na’urorin sufurin zamani iri daban daban da sabbin sakamakon kirkire-kirkiren da aka samu a bangaren. (Jamila)