Baje kolin masana’antun kere-kere
2023-09-25 08:36:17 CMG Hausa
An kaddamar da babban taron masana’antun kere-kere na kasa da kasa na shekarar 2023 a birnin Hefei, fadar mulkin lardin Anhui na kasar Sin, inda ake baje kolin na’urorin zamani iri daban daban. (Jamila)