logo

HAUSA

An samu karuwar kama otel a sassan kasar Sin gabanin hutun bikin murnar ranar kafuwar kasa

2023-09-25 11:19:35 CMG Hausa

 

Masu kallonmu, barkanmu da war haka! Yanzu haka ana samun karuwar kama otel a sassan kasar Sin, yayin da ake shirye-shiryen bikin tsakiyar yanayin kaka da bikin murnar ranar kafuwar kasa a nan kasar Sin.