logo

HAUSA

Yaran Afganistan suna karatun kur'ani mai tsarki

2023-09-24 19:48:35 CMG Hausa

Yaran Afganistan suna karatun kur'ani mai tsarki a makarantar Islamiyya da ke Balkh, a arewa maso yammacin Mazar-i-Sharif. (Bilkisu Xin)