logo

HAUSA

Baje kolin masana’antun kasa da kasa

2023-09-22 15:08:52 CMG Hausa

An kaddamar da bikin baje kolin masana’antun kasa da kasa na kasar Sin karo na 23 a birnin Shanghai na kasar Sin, inda ake baje kolin na’urorin zamani iri daban daban. (Jamila)