logo

HAUSA

Wani tsohon kogin dake ci gaba da samar da hidima mai muhimmanci

2023-09-22 19:24:10 CGTN Hausa

 

A cikin shirinmu na yau, zan kai ku wani tsohon kogin dake kasar Sin, don mu duba yadda wannan kogi ke ci gaba da samar da hidima mai muhimmanci ga al’ummar kasar Sin, a wannan zamanin da muke ciki. (Bello Wang)