logo

HAUSA

Kamfanoni masu zaman kansu a Jinzhou

2023-09-22 15:11:14 CMG Hausa

Ana kokarin kafa tsarin masana’antun zamani na kamfanoni masu zaman kansu a birnin Jinzhou na lardin Hebei na kasar Sin domin samun ci gaban tattalin arziki mai inganci. (Jamila)