logo

HAUSA

An sace mutane a kalla 35 a jami'ar tarayya dake jihar Zamfara

2023-09-22 21:19:25 CGTN Hausa

Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba, sun sace a kalla mutane 35 a jami'ar tarayya dake jihar Zamfara ta arewacin Najeriya.

Wani jami'in gwamnatin jihar ta Zamfara, ya ce mutanen da aka yi awon gaba da su sun kunshi dalibai, da ma'aikatan jami'ar. (Bello Wang)