Wakilai daga sama da kasashe 110 za su halarci dandalin ziri daya da hanya daya karo na 3
2023-09-21 15:12:36 CGTN HAUSA
Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning, ta ce wakilai daga sama da kasashe 110, sun tabbatar da aniyar su ta halartar dandali na 3 na shawarar ziri daya da hanya daya, game da hadin gwiwar sassan kasa da kasa, wanda ke tafe a watan Oktoba mai zuwa.