logo

HAUSA

Bikin nune-nunen hotuna mai taken "Sannu, Beijing"

2023-09-20 10:51:10 CMG Hausa

Ga bikin nune-nunen hotuna mai taken "Sannu, Beijing" da aka bude a birnin Doha dake kasar Qatar, wadanda suka shaidawa masu kallo yanayin birnin Beijing da al'adunsa.(Zainab Zhang)