An rufe bikin baje kolin jiragen sama masu saukar ungulu na kasa da kasa a Tianjin
2023-09-19 09:29:49 CMG Hausa
An rufe bikin baje kolin jiragen sama masu saukar ungulu na kasa da kasa a birnin Tianjin da ke arewacin kasar Sin, inda kamfanoni fiye da 350 suka gwada sabbin ci gabansu. (Tasallah Yuan)