logo

HAUSA

An sanya tsofaffin gandun daji na shayi dake Pu'er na Sin a cikin jerin wuraren tarihi na duniya

2023-09-19 14:12:37 CMG

Hotunan tsoffin filayen dazuzzukan shayi na tsaunin Jingmai dake Pu'er a kudu maso yammacin kasar Sin ke nan. A ranar 17 ga wata ne, aka sanya dazuzzukan a cikin jerin sunayen kayayyakin tarihi na hukumar kula da ilimi, kimiyya, da al’adu ta MDD (UNESCO), ya zama wurin tarihi na 57 na duniya a kasar Sin.