logo

HAUSA

Kirkire-kirkiren kimiyya a Deqing

2023-09-19 14:38:49 CMG Hausa

Kamfanonin gundumar Deqing ta birnin Huzhou dake lardin Zhejiang na kasar Sin suna mai da hankali kan kirkire-kirkiren kimiyya da fasaha domin daga karfin gogayya a kasuwa. (Jamila)