Girbin dankali mai zaki a lardin Hunan
2023-09-18 12:43:59 CMG Hausa
Yadda manoma suka yi girbin dankali mai zaki a wani yankin karkara dake birnin Yongzhou na lardin Hunan na kasar Sin. Sana’ar noman dankali mai zaki ya riga ya zama ginshikin ci gaban rayuwar manoman wurin. (Murtala Zhang)