Tabaron hangen nesa WFST
2023-09-18 14:59:18 CMG Hausa
An kaddamar da tabaron hangen nesa WFST wato Wide Field Survey Telescope a wurin binciken sararin samaniya da aka kafa a dutsen Saishiteng mai tsayin mita 4200 dake garin Lenghu na yankin Haixi na lardin Qinghai na kasar Sin. (Jamila)