logo

HAUSA

An fara aikin gina kamfanonin tsaftace ruwan teku

2023-09-15 01:44:30 CMG Hausa

Yayin da sauyin yanayi ke kara ta'azzara, fari a yankunan da ake fama da karancin ruwa, kasashen dake arewacin Afirka masu fama da rana, ciki har da Tunisiya da Maroko, sun fara wani aikin gina kamfanonin tsaftace ruwan teku. (Bilkisu Xin)