Mutum mutumin inji mai binciken na’urar lantarki
2023-09-14 09:04:48 CMG Hausa
Ana amfani da mutum mutumin inji dake gudanar da aikin binciken na’urorin samar da wutar lantarki a tasoshin jirgin kasa dake karkashin kasa na birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Jamila)