logo

HAUSA

Jirgin saman fasinja samfurin C919 na Sin ya fara gwaji a jihar Xinjiang ta kasar

2023-09-13 21:32:47 CMG Hausa

Jirgin saman fasinja samfurin C919 da kasar Sin ta kera, ya sauka a filin jirgin saman kasa da kasa na Diwopu dake Urumqi, babban birnin jihar Xinjiang ta Uygur mai cin gashin kanta ta kasar Sin a ranar Litinin.