logo

HAUSA

Putin ya yi shawarwari da Kim Jong Un

2023-09-13 14:17:28 CMG Hausa

Kamfanin dillancin labarai na Sputnik na kasar Rasha ya ruwaito cewa, shugaban kasar Vladimir Putin, ya yi wata gajeruwar tattaunawa tare da takwaransa na kasar Koriya ta Arewa Kim Jong Un, a yau Laraba 13 ga wata, a filin harba taurarin dan Adam na Vostochny, wanda ke jihar Amur a yankin gabas mai nisa na kasar ta Rasha. (Murtala Zhang)