logo

HAUSA

Bala'in ambaliyar ruwa a yankin tsakiyar kasar Girka

2023-09-13 21:06:25 CMG Hausa

Yadda ake fama da bala'in ambaliyar ruwa a yankin tsakiyar kasar Girka, wanda ya haddasa mutuwar mutane 15 ya zuwa yanzu.(Zainab Zhang)