Gasar kirkire-kirkiren kimiyya ta yara
2023-09-13 08:40:20 CMG Hausa
An shirya babbar gasar kirkire-kirkiren kimiyya da fasaha ta yara da matasa karo na biyu bisa taken “sabon buri da makomar kimiyya” a yankin Quangang na birnin Quanzhou dake lardin Fujian na kasar Sin. (Jamila)