Ga yadda rundunonin sojin ruwan kasashen Sin da Thailand suka kaddamar da rawar daji cikin hadin gwiwa
2023-09-11 08:34:32 CMG Hausa
Yadda rundunar sojin ruwan kasashen Sin da Thailand suka kaddamar da rawar daji cikin hadin gwiwa mai taken“Blue Strike-2023” a tashar ruwa ta SATTAHIP, da ke yankin tekun Thailand a ran 7 ga watan Satumban. (Sanusi Chen)