Baje kolin sabuwar fasahar nuna hoton bidiyo
2023-09-11 09:34:11 CMG Hausa
An shirya bikin baje kolin sabon sakamakon kirkire-kirkiren fasahohin nuna hotunan bidiyo na babban taron masana’antun nuna hotunan bidiyo na kasa da kasa na shekarar 2023 a birnin Chengdu na lardin Sichuan dake kasar Sin. (Jamila)