logo

HAUSA

Yadda shirye-shiryen gasar wasannin motsa jiki ta Asiya karo na 19 ke gudana

2023-09-09 18:38:11 CMG Hausa

Za a gudanar da gasar wasannin motsa jiki ta Asiya karo na 19 a Hangzhou daga ranar 23 ga watan Satumba zuwa 8 ga watan Oktoba na bana. Mu kalli yadda shirye-shiryen gasar ke gudana.