logo

HAUSA

Dandalin kiwon kifi kan teku

2023-09-05 10:04:51 CMG Hausa

Dandalin kiwon kifaye kan teku samfurin “Haiwei-2” da aka kafa a birnin Leizhou na lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin. (Jamila)