logo

HAUSA

Yadda aka rantsar da Emmerson Mnangagwa a matsayin shugaban kasar Zimbabwe

2023-09-05 16:22:57 CMG

Yadda aka rantsar da Emmerson Mnangagwa a matsayin shugaban kasar Zimbabwe, inda ya fara wa’adin aikinsa na biyu na tsawon shekaru biyar.