logo

HAUSA

Sin ta yi alkawarin samar da sabbin damammakin neman ci gaba ga duniya

2023-09-04 16:32:06 CMG Hausa

 

Masu kallonmu, a ranar 2 ga wata ne, aka bude bikin baje kolin kasa da kasa na kasar Sin na shekarar 2023, game da hada-hadar cinikayyar ba da hidima ko CIFTIS a birnin Beijing, inda shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gabatar da jawabi ta kafar bidiyo.