logo

HAUSA

Girbin sabon nau'in dankali mai zaki a lardin Shanxi

2023-09-04 11:57:12 CMG Hausa

Yadda manoma suka yi girbin wani sabon nau’in dankali mai zaki ke nan a yankin karkara dake birnin Yuncheng na lardin Shanxi na kasar Sin. (Murtala Zhang)