logo

HAUSA

Ga yadda wasu sojojin kasar Sin suke murnar samun takardar shiga jami'o'in soja

2023-09-04 09:00:18 CMG Hausa

A karshen watan Agusta, an samu albishir a wata rundunar sojin sama dake yankin kasar Sin, wato sojoji 20 na wannan rundunar sun ci jarrabawa, har ma sun samu takardar samun izinin shiga wasu jami’o’in soja domin kara karatu. Ga yadda wadannan sojoji suke murna bayan da suka samu takardar samun izinin shiga jami’a. (Sanusi Chen)