Layin dogo mai saurin tafiya kan teku
2023-09-02 14:37:36 CMG Hausa
Layin dogo kan teku tsakanin biranen Fuzhou da Xiamen na lardin Fujian dake kudu maso gabashin kasar Sin da saurin tafiyarsa ya kai kilomita 350 a kowace awa ya shiga matakin gwaji a hukumance. (Jamila)