logo

HAUSA

Na’urar sarrafa kayan sawa

2023-09-02 14:40:03 CMG Hausa

Ana amfani da na’urorin sarrafa kayan sawa iri na zamani a yankin masana’antun Jimo dake birnin Qingdao na lardin Shandong na kasar Sin. (Jamila)