logo

HAUSA

Bikin baje kolin cinikayyar hidima na shekarar 2023 wato CIFTIS a birnin Beijing

2023-09-02 20:36:30 CMG Hausa

Za a gudanar da bikin baje kolin cinikayyar hidima na shekarar 2023 wato CIFTIS mai taken "Bude kofa yana haifar da ci gaba, hadin gwiwa da samun nasara a nan gaba" a cibiyar taron kasa da kasa ta kasar Sin da yankin Shougang dake yammacin birnin Beijing daga ranar 2 zuwa 6 ga wannan wata.