logo

HAUSA

Andy Boreham:Karin baki sun ce min suna fatan fahimtar hakikanin yanayin da ake ciki a kasar Sin

2023-09-01 14:09:06 CRI

Andy Boreham dan kasar New Zealand ne, kuma dan jarida ne, wanda ya shafe tsawon shekaru 10 yana rayuwa a kasar Sin, wanda bisa hotunan bidiyo da ya dauka, ya bayyana wa masu bibbiyarsa a shafinsa hakikanin yanayin da ake ciki a kasar ta Sin. To, a cikin shirinmu na yau, za mu gutsura muku labarinsa.(Lubabatu Lei)