Yadda ake girbin Inabi a birnin Xi'an
2023-08-31 11:23:34 CMG
Yadda manoma ke girbin inabi a unguwar Huyi ta birnin Xi’an, hedkwatar lardin Shaanxi na kasar Sin. A cikin ‘yan shekarun baya, an dukufa a kan bunkasa aikin noman inabi a unguwar, a wani kokari na raya kauyuka a wurin.