logo

HAUSA

Bikin baje kolin mota a Chengdu

2023-08-30 14:53:03 CMG Hausa

An shirya bikin baje kolin motoci na kasa da kasa na birnin Chengdu, fadar mulkin lardin Sichuan na kasar Sin karo na 26, inda motocin dake amfani da sabon makamashi suka fi jawo hankalin masu sayayya. (Jamila)