logo

HAUSA

Ga yadda wasu ’yan sanda na kwantar da kura na kasar Sin suka shirya gasar dafa abinci a daji

2023-08-28 08:33:52 CMG Hausa

Ga yadda wasu ’yan sanda na kwantar da kura na kasar Sin da aka jibge a birnin Shenzhen suka yi hadin gwiwar tashar samar da kayayyakin soja dake birnin, suka shirya wata gasar dafa abinci a daji ta shekarar 2023 a ran 23 ga watan. (Sanusi Chen)