logo

HAUSA

Kamun kifi a lardin Zhejiang

2023-08-28 12:26:42 CMG Hausa

Hotunan dake nuna yadda masunta suka dawo daga aikin kamun kifi, suka zabi kifaye masu kyau don kaiwa kasuwa a wata tashar jiragen ruwa dake birnin Taizhou na lardin Zhejiang dake gabashin kasar Sin. (Murtala Zhang)